April 2011
122 posts
Amurkawa Na Kokarin Farfadowa Daga Bala'in Guguwa... →
Mazauna jihohin dake kudancin nan Amurka su na kokarin farfadowa daga bala’in ruwan sama da guguwa mai murdawa da suka kashe mutane kusan 330, wanda wannan shi ne bala’i irinsa mafi muni da aka gani…
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
Shugabanni Sun Bukaci A Gudanar Da Zabukan... →
A kokarinsu na ganin an cigaba da zama lafiya a jihohin Bauchi da Kaduna, shugabannin gargajiya da na siyasa sun yi ta kiraye-kirayen a gudanar da zaben gwamnoni cikin kwanciyar hankali. Su ka…
3 tags
3 tags
3 tags
PDP Ta Sami Nasara A Kano, Ta Sha kaye A Nasarawa →
An kammala zagaye na uku a zabukan da aka shirya yi a Nigeria cikin wannan shekarar ta 2011.
Jiya Talata aka gudanar da zaben Gwamnoni da na ‘yan majalisar wakilan jihohin. An dai fuskanci…
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
Hukumomi A Nijeriya Na Ta Tabbatar Wa Masu Kada... →
Hukumomi a Nijeriya na ta tabbatar wa jama’a cewa babu wani hadari wajen fitowa kada kuri’a a zabukan gwamnonin jihohi, duk ko da mummunan tashin hankalin day a biyo bayan zaben shugaban kasa.
Za a…
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta “Human Rights... →
Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta Human Rights Watch da cibiyarta ke Amurka, ta gargadi shugabannin Nigeria da su tabbatar da ganin jami’an tsaron da za’a tura domin shawo kan zanga-zangar da ta…
3 tags
3 tags
Hukumar zaben Nigeria ta dakatar da gudanar da... →
A hirar da yayi da manema labarai yau Alhamis a birnin tarayya na Abuja, Farfesa Attahiru Jega, yace hukumar INEC, ta tsaida shawarar dage gudanar da zaben Gwamnoni a jihohin Kaduna da Bauchi domin…
3 tags
3 tags
Tarzomar Da Ta Biyo Bayan Bayyana Sakamakon Zabe... →
Shaidu a yankin arewacin Najeriya sun ce tarzomar da ta biyo bayan zaben shugaban kasa ta haddasa munanan abubuwa a wasu wuraren, inda ake ganin konannun gawarwaki a kan tituna, da gidaje da wuraren…
3 tags
3 tags
Dan Takarar Jam Iyyar Hamayyar Najeriya Na Da Ja... →
Dan takarar shugaban kasar Najeriya da bai yi nasara ba Muhammadu Buhari na ci gaba da kin yarda da sahihancin zaben, a lokaci guda kuma ya na yin kira cewa a kwantar da hankula bayan munanan…
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
3 tags
Goodluck Jonathan Ya Doshi Lashe Zaben Shugaban... →
Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan, kusan ya kama hanyar zama kan gaba a sakamakon zaben shugaban kasar Nijeriya, a daidai lokacin da ake c igaba da kidaya kuri’u a wannan kasar da ta fi yawan…
3 tags
3 tags
Sakamakon Zaben Shugabab Kasa Na Nigeria →
Sakamakon Zaben Shugabab Kasa Na Nigeria.
Ga sakamakon da ya fito daga Hukumar Zaben Nigeria dagane da zaben shugaban kasan da aka yi ranar Assabar, 16 ga watan Afrilun 2011, wanda ke nuna yawan…
3 tags