September 2010
71 posts
Firayim Ministan Isira'ila ya Himmantu ga Zaman... →
Firayim Ministan Isira’ila ya ce gwamnatinsa ta himmantu ga cimma yarjajjeniya da Falasdinawa wace za ta tabbatar da tsaro da kuma sauran muradun Isira’ilawa, to amman ya yi gum game da muhimmin…
1 tag
1 tag
Gwamnatin kasar Guinea Ta Hana dangin Wadanda... →
Gwamnatin kasar Guinea ta hana dangin daruruwan mutanen da aka kashe a wata fatattakar ‘yan adawa dake zanga zanga bara, zaman makoki na tunawa da mamatan a daidai inda suka gamu da ajalinsu.
…
Jami'an Leken Asiri A Turai Da Amurka Sun Bankado... →
Jami’an leken asirin kasashen Turai da kuma na Amurka sun bayyana cewa, sun bankado wata makarkashiyar kai harin ta’addanci a kasashen Biritaniya,da Faransa da kuma Jamus, watakil har da Amurka.
Rundunar 'Yansanda A Najeriya Tana Neman Kananan... →
Rundunar ‘yan sandan Najeriya tana neman wadansu kananan yara ‘yan makaranta guda goma sha biyar da ‘yan bindiga suka sace a kudu maso gabashin kasar.
Yan sanda sun bayyana Talata cewa,‘yan…
Majalisar Dinkin Duniya na Son a Gaggauta Hukunta... →
Wata babbar jami’ar Majalisar Dinkin Duniya da ke cikin wadanda aka nada don su hana fyade a yankunan da ake yaki, ta ce dole ne a gurfanar da shugabannin yan tawayen Congo, da ake zargi da daure…
Arewacin Sudan Ya yi Barazanar Kin Amincewa da... →
Wani Ministan gwamnatin Sudan ya ce mai yiwuwa gwamnatin ta Sudan ta ki amincewa da sakamakon zaben raba gardama da ake shirin gudanarwa don sanin ko yan Kudancin na son su balle daga Arewacin Sudan…
1 tag
Isra'ila Tana Kira Ga Shugaban Yankin Falasdinu... →
PM Isra’ila Benjamin Netanyahu ya yi kira ga shugaban yankin Falasdinu Mahmoud Abbas da ya ci gaba da shawarwari neman wanzarda zaman lafiya da suke yi, duk da cewa wa’din tsaida gine gine na…
1 tag
Wani wanda ya sami lambar yabo ta Nobel a Najeriya... →
Dan Najeriyan nan da ya sami lambar yabo ta nobel Wole Soyinka, ya kaddamar da sabuwar jam’iyar siyasa da zumar yakar cin hanci da rashawa da kuma tsuma matasa masu kada kuri’a. Membobin jam’iyar…
1 tag
Najeriya Tace Bude Madatsun Ruwa ya Haddasa Rasa... →
Wani jami’in Najeriya yace bude wata madatsar ruwa da aka yi a arewacin kasar ya yi sandin rasa matsugunan kimanin mutane miliyan biyu. Kakakin gwamnatin jihar Jigawa Umar Kyari ya bayyana jiya…
Kungiyar hadin kan Afrika ta jinkirta tuhumar... →
Kungiyar Hadin kan kashen nahiyar Afrika ta bukaci Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya jinkirta tuhumar shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir, wanda yake fuskanta sammacen kasa da kasa bisa…
1 tag
Tawarga Amurka da Kasashen Yammacin Duniya Sun... →
Alhamis,tawagar Amurka da ta wasu kasashen yammacin Duniya,sun fice daga babban zauren Majalisar Dinkin Duniya lokacin da shugaban Iran Mahmoud Ahmadinejad yake jawabi,bayan da yace galibin jama’a a…
Taron Yaki Da Cutar Kwalara A Bauchi Ya Kayatar →
Jama’a da sauran wadanda suka halarci taron da Sashen Hausa na Muryar Amurka ya shirya kan yaki da cutar kwalara sun yaba da wannan taron a zaman wanda ya taimaka wajen dada ilmantar da jama’a da su…
1 tag
Ana Shirin Fara Taron Yaki Da Kwalara Na VOA A... →
Yau alhamis Sashen Hausa na Muryar Amurka yake shirin gudanar da taron yaki da cutar kwalara da wasu cututtukan dake addbar mata da yara kanana a hotel na Zaranda dake Bauchi a yankin arewa maso…
1 tag
Hukumar Zabe Ta Nigeria Ta bada shawarar Dage Zabe... →
Shugaban hukumar zaben Najeriya ya bada shawara cewa a daga zabe daga watan janairu zuwa Afrilu domin ba hukumar isasshen lokacin shirin zaben. Shugaban hukumar Attahiru Jega ya bayyana Talata cewa,…
1 tag
Majalisar Dinkin Duniya-Shirin Yaki da Talauci →
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban ki-moon, ya yi kira ga Shugabannin kasashe da su kara azama a kudurinsu na rage talauci, da yunwa da cututtuka a fadin duniyan nan a cikin shekaru biyar…
1 tag
D’an harin k’unar bak’in wake ya yi raga-raga da... →
Jami’ai sun ce a yau litinin d’an harin k’unar bak’in waken ya yi k’ok’arin shiga Fadar a daidai lokacin da wani ayarin motocin sojojin k’asashen Afirka masu tsaron zaman lafiya ya kai ga wata…
Faransa ta tura askarawan musamman kasar... →
Majiyoyin sun ce sojojin Faransar sun kafa sansani a Niamey babban birnin k’asar Jamahuriyar Nijer, kuma su na ta shawagi ta jiragen sama a wani k’ok’arin neman gano inda ake yin garkuwa da mutanen…
1 tag
Yan sandan Birtaniya sun saki mutanen da ake zargi... →
‘Yan sandan Birtaniya sun saki mutane shida ba tare da tuhumarsu da wani laifi ba, kwana daya bayan kama su bisa zargin barazanar kashe paparoma Benedict. Hukumomi sun kama mutane biyar a wani…
1 tag
Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya... →
Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya kaddamar da kamfen tsayawa takara a zaben shugaban kasar da za a gudanar cikin watan janairu. Mr. Jonathan ya sanar da haka ne jiya Asabar a gaban dubban…
Paparoma Benedict ya ci gaba da ziyarar aiki duk... →
Paparoma Benedict ya yi jawabi ga ‘yan majalisar Birtaniya yayinda ya kuma yi addu’a tare da shugaban darikar Anglican jiya jumma’a a rana ta biyu a ziyarar farko da ya kai kasar. Babban Limamin…
Mauritania sun kai farmaki kan ‘yan kungiyar... →
Dakarun Mauritania sun yi arangama da reshen kungiyar al-Qaida na Afrika a Mali yau asabar, sai dai babu tabbacin ko sumamen da aka kai yana da alaka da garkuwa da ‘yan kasar Faranshi biyar da kuma…
1 tag
1 tag
An Dage Zaben Fitar Da Gwani Na Shugaban Kasa A... →
Jami’an zabe a Guinea-Conakry sun ce sun dage zagaye na biyu na zaben shugaban kasa da aka shirya gudanarwa ranar lahadi a kasar. Wannan zabe ya fada cikin halin rashin tabbas a sanadin zarge-zargen…
1 tag
1 tag
Shugabannin Isra'ila Da Na Falasdinawa Sun Fara... →
Shugabannin Isra’ila da na Falasdinawa sun fara tattaunawa kan wasu muhimman matsaloli da dama da su ka raba kawunan bangarorin biyu a lokacin tattaunawa ta kai tsaye a Masar, to amman tattaunawar…
Kasashe Matalauta Da Masu Tasowa Su Na Hasarar... →
Wata kungiyar yaki da talauci mai hedkwata a kasar Afirka ta Kudu ta ce yunwa tana sanya kasashe matalauta da masu tasowa su na yin hasarar dala miliyan dubu 450 a kowace shekara wajen kula da…
Umar Farouk Abdulmutallab Ya Kori lauyoyinsa →
Dan Najeriya da ake tuhuma da kokarin tarwatsa wani jirgin saman da ya taso daga Amsterdam zuwa birnin Detroit dake Jihar Michigan a Amurka a ranar Kirsimetin bara, ya sallami lauyoyinsa, ya kuma…
1 tag
An Haramta Zanga-Zanga A Kasar Guinea-Conakry →
Hukumomi a kasar Guinea-Conakry sun haramta yin zanga-zanga a titunan kasar a bayan da aka kashe mutum guda, aka raunata wasu akalla hamsin a fadan da aka gwabza tsakanin magoya bayan ‘yan takara…
1 tag
Turkawa Sun Amince Da Sauye-Sauye Ga Tsarin Mulki →
Firayim ministan Turkiyya yace kimanin kashi 58 cikin 100 na masu jefa kuri’a sun amince da sauye-sauye ga tsarin mulkin kasar wanda aka rubuta shekaru 30 da suka shige karkashin mulkin soja….
1 tag
1 tag
Ta Leko Ta Koma: Terry Jones Yace Yana Sake Tunani... →
Shugaban wata ‘yar karamar coci ta Kirista a nan Amurka yace yana sake tunani game da shawarar da ya yanke ta janye shirin kona al-Qur’ani Mai Tsarki gobe asabar, a bayan da a bisa dukkan alamu…
1 tag
Pasto Terry Jones Yace Babu Ja Da Baya A Shirinsa... →
Wani fasto a nan Amurka yace ba ya da niyyar janye shirinsa na kona al-Qur’ani Mai Tsarki a kofar cocinsa dake Jihar Florida ranar asabar 11 ga watan Satumba, duk da tofin Allah tsinen da…