August 2010
108 posts
Mahaukaciyar Guguwa Mai Ruwan Sama Ta Earl Ta... →
Mazauna tsibiran Puerto Rico da Virgin Islands (bangaren Britaniya) sun fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya da kuma iska mai dan karen karfi a yayin da mahaukaciyar guguwar nan ta Earl mai…
Aug 31st
Mataimakin Shugaban Amurka Joe Biden Yana Iraqi →
Mataimakin shugaban Amurka Joe Biden ya sauka a birnin Bagadaza litinin da maraice, a yayin da Amurka ta ke shirin kawo karshen dukkan ayyukan farmaki a kasar ta Iraqi daga yau talata. Wani jami’in…
Aug 31st
Shugaba Barack Obama Na Amurka Yace Bai damu Da... →
Shugaba Barack Obama na Amurka yace tattalin arzikin Amurka yana bunkasa amma kuma bai kai mizanin da ake bukata ba. A cikin wata hirar da yayi da gidan telebijin na NBC a jiya lahadi, Mr. Obama…
Aug 31st
1 tag
ListenTue 08/31/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 31st
Ambaliyar Ruwa Ta Raba Mutane Dubu 200 Da... →
Majalisar Dinkin Duniya ta yi rokon da a tallafawa Jamhuriyar Nijar, inda ta ce ambaliyar ruwa a cikin ‘yan makonnin nan ta raba mutane kusan dubu 200 da gidajensu. Ofishin kula da Ayyukan Jinkai…
Aug 30th
1 tag
ListenMon 08/30/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 30th
1 tag
ListenSun 08/29/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 29th
1 tag
ListenSat 08/28/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 28th
Masu Tsattsauran Ra’ayin Addini Sun Hallaka Yan... →
Nijeriya ta ce an kashe wasu ‘yan sanadanta a Arewacin kasar, a wani al’amarin da ba zai rasa nasaba ba da sake bullar wata kungiyar masu tsattsauran ra’ayin addinin Musulunci. Jami’an gwamnati sun…
Aug 28th
Yak’i da fataken mata a Najeriya da Cote d’Ivoire →
Kungiyar kare hakkokin Bil Adama ta Human Rights watch ta ce dole ne kasashen Cote d’Ivoire da Najeriya su yi aiki wurjanjan don ceton matan da ake tursasawa shiga karuwanci. A cikin rahoton da ta…
Aug 28th
An Umurci Dubban Mutane su Tashi →
Jami’an gwamnatin Pakistan sun umurci mutane masu yawan kimanin 400,000 na wasu garuruwan kudancin kasar uku da wata sabuwar ambaliyar ruwa ke wa barazana da su gudu daga wuraren. Yau Alhamis ce…
Aug 27th
Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya Yace Tilas... →
Kwamitin Sulhun -Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci sojojin kiyaye zaman lafiya na majalisar da su dauki matakan hana abkuwar irin fyaden da aka yi wa mata masu yawa a kasar Kwango ta Kinshasa. A…
Aug 27th
1 tag
ListenFri 08/27/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 27th
Iyalan Shugaban Tsagerun Naija-Delta Sun Tabbatar... →
Iyalan wani shugaban mayakan sa kan Naija-Delta wanda ake zargin sa da hannu a magudin zabin 2007, sun ce an kashe shi ne bayan an masa kwantan bauna, koda yake har yanzu ba su ga gawarsa ba. Shi…
Aug 26th
Annobar Cutar Kwalara Tana Barazana Ga Dukkan... →
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Najeriya ta ce annobar cutar kwalara da ta bulla kwanakin baya, tana yin barazana ga dukkan kasar a yanzu. Ma’aikatar ta fada a cikin wata sanarwa jiya laraba cewa…
Aug 26th
1 tag
ListenThu 08/26/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 26th
An Sake Kashe a Kalla Mutane 6 a Birnin Mogadishu →
Yaki ya kara tsananta a babban birnin kasar Somaliya, kwana guda bayan da masu tsattsauran ra’ayin Musulunci su ka kai hari kan wani otal su ka kashe fiye da mutane 30. Shaidun gani da ido sun ce…
Aug 26th
Shirin Habbaka Kudancin Sudan →
Gwamnatin Kudancin Sudan ta tsara yadda za ta maido da ‘yan yankin su kimanin miliyan daya da rabi da yaki ya kora su zuwa Arewacin kasar don su ma su kada kuri’unsu a zaben raba gardamar nemar…
Aug 26th
Al-Shabab Ta Kai Mummunan Hari A Mogadishu →
Tsagera masu alaka da kungiyar al-Qa’ida sun dauki alhakin harin da aka kai jiya talata kan wani hotel a Somaliya, inda aka kashe mutane 31, cikinsu har da ‘yan majalisar dokokin Somaliya su 4….
Aug 26th
Ambaliya a Junhuriyar Nijer →
Kungiyoyin bada agaji na kasa-da-kasa sun ce ambaliyar ruwan da ta abkawa Junhuriyar Nijer ta nakkasa kayan anfanin gona mai yawa, ta kuma tayar da mutane sunfi dubu 100 daga gidajensu, sannan kuma…
Aug 26th
Al-Shabab Ta Kai Mummunan Hari A Mogadishu →
Tsagera masu alaka da kungiyar al-Qa’ida sun dauki alhakin harin da aka kai jiya talata kan wani hotel a Somaliya, inda aka kashe mutane 31, cikinsu har da ‘yan majalisar dokokin Somaliya su 4….
Aug 25th
Ambaliya a Junhuriyar Nijer →
Kungiyoyin bada agaji na kasa-da-kasa sun ce ambaliyar ruwan da ta abkawa Junhuriyar Nijer ta nakkasa kayan anfanin gona mai yawa, ta kuma tayar da mutane sunfi dubu 100 daga gidajensu, sannan kuma…
Aug 25th
1 tag
ListenWed 08/25/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 25th
Jiragen Saman Najeriya Da Ma'aikatansu Su Na Iya... →
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta tarayya ta Amurka ta ba da Najeriya maki mafi girma da ta ke iya bayarwa, abinda ke nufin cewa a yanzu kamfanonin jiragen saman Najeriya zasu iya tasowa…
Aug 24th
1 tag
ListenTue 08/24/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 24th
Hare haren bama bamai su kashe akalla mutane... →
Jami’an kasar Pakistan sunce hare haren bama bamai guda biyu dabam dabam da aka kai yau litinin sun kashe akalla mutane talatin da uku. Hukumomi sun fada cewa wani mai harin kunar bakin wake ya…
Aug 24th
Shugaban Tanzania →
Mutanen Tanzania na can suna ta nuna damuwa da yi wa juna tambayoyi gameda halin lafiyar shugaban kasar tasu, Jakaya Kikwete, wanda ya fadi, ya some a lokacinda yake kaddamarda bikin soma kyamfen…
Aug 24th
1 tag
ListenMon 08/23/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 23rd
Pakistan Tayi Godiya ga Kasa da Kasa →
MDD tayi zaman gaggawa ran Juma’a domin nazartar kiran da Pakistan tayi na neman agaji domin tinkarar matsalar ambaliyar ruwan da yanzu ke addabar al’ummar kasar Pakistan. Jakadan Pakistan a MDD…
Aug 23rd
Wani Maganin Ebola Da Aka Yi Gwaji Kan Dabbobi Ya... →
Masu bincike na Amurka sun ce wani sabon maganin yaki da cutar Ebola da aka yi gwajinsa a kan wasu birrai da suka kamu da cutar, ya nuna alamun zai yi aiki sosai. Masana kimiyya daga wata cibiyar…
Aug 23rd
Shugaba Goodluck Jonathan ya Sanya Hannu kan Dokar... →
Shugaba Goodluck Jonathan na Nigeria a jawabinsa na kafinsanya hannu kan daftarin dokar zaben ran Juma’a yace sanya hannu kan daftarindokar zaben hakan ya baiwa hukumar zaben Nigeria (INEC) damar…
Aug 22nd
1 tag
ListenSun 08/22/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 22nd
1 tag
ListenSat 08/21/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 21st
Wai Obama Musulmi Ne? →
Wasu bincike-binceken jin ra’ayoyin jama’a har aji biyu da aka gudanar sun nuna cewa kowane mutum daya daga cikin Amurkawa biyar yana yi wa shugaba Barack Obama daukan cewa shi Musulmi ne – duk kuwa…
Aug 21st
Yajin Aikin Ma’aikatan Afrika ta Kudu →
Mutanen da basa da wata horaswa a aiyukkan kiyon lafiya na tayin cewa a shirye suke suzo su yi aikin wucingadi a assibitocin Afrika ta Kudu don rage wahalhalun da za’a fuskanta a sanadin gagarumin…
Aug 20th
1 tag
ListenFri 08/20/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 20th
Yawan Wadanda Cutar Kwalara Ta Kashe A Najeriya Ya... →
Jami’an Najeriya sun ce yawan mutanen da suka mutu a sanadin annobar cutar kwalara a arewacin kasar ya karu zuwa 231, yayin da mutane fiye da dubu 4 da 600 suka kamu da wannan cuta. Babban jami’in…
Aug 20th
Junhuriyar Nijar za ta Inganta matakan tsaro don... →
Gwamnatin mulkin sojan Junhuriyar Nijar ta ce za ta inganta matakan tsaro don kare ma’aikatan agaji na kasa da kasa, bayan da aka sami rahoton barazana ga lafiyar ma’aikatan daga kungiyoyin da ke da…
Aug 20th
Birane masu kama da Dabbobi a Sudan →
Shugabannin Kudancin Sudan sun gabatar da wata katafariyar taswira ta sake gina manyan birane biyu da siffofin wasu sanannun dabbobin Afirka akan kudi dala miliyan dubu 10. Bayanan taswirar da aka…
Aug 20th
Sojojin Farmaki Na Amurka Sun Gama Janyewa Daga... →
Birged ta karshe ta sojojin farmakin Amuirka da ta rage a Iraqi ta bar kasar, a yayin da aka doshi wa’adin da gwamnatin shugaba Barack Obama ta tsayar na ranar 31 ga watan nan na Agusta domin kawo…
Aug 19th
1 tag
ListenThu 08/19/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 19th
Yajin Aikin Ma’Aikata a Afrika ta Kudu →
Ma’aikatan kasar ATK sun fara yajin aiki a yau laraba kamar yadda sui ka shirya yi, bayan sun wancakalar da wani tayin karin albashin da gwamnatin kasar ta yi mu su. Kawancen kungiyoyin da ke…
Aug 19th
Amurka Na Shirin yin Atisayen Jiragen Ruwan Yaki a... →
Amurka ta ce za ta yi atisayen soji na hadin gwiwa da Koriya ta Kudu a Tekun Bahar Asfar a farkon Watan gobe. Mai magana da yawun Hedikwatan Tsaron Amurka Pentagon, Bryan Whitman, ya fadi yau Laraba…
Aug 19th
Nigeria da Kamfanin Man Shell →
Katafaren kamfanin man Royal Dutch Shell ya ce ba zai iya sayarwa kasashen waje wani nau’in danyen mai, mai matukar inganci daga Najeriya ba kamar yadda ya yi alkawari saboda yawan hare-haren da ke…
Aug 19th
1 tag
ListenWed 08/18/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 18th
Wani Tsohon Maganin Maleriya Da Aka So Daina... →
Wasu sabbin nmazarce-nazarce da aka gudanar, sun nuna cewa wani magani marasa tsada wanda yanzu haka ake amfani da shi wajen jinya ko kuma rigakafin cutar maleriya ko zazzabin cizon sauro,…
Aug 18th
Ma’aikatan gwamnatin Afrika ta Kudu na shirin soma... →
Ma’aikatan gwamnati a Afirka ta Kudu sun yi watsi da tayin baya-bayan nan na sabon albashin da gwamnatin kasar tayi masu, suka ce za su fara yajin aikin “sai Baba ta gani” daga gobe Laraba. Gamayyar…
Aug 18th
An kashe mutane kusan 60 a Iraq →
Jami’an gwamnati a Iraki sun ce a kalla mutane 59 ne suka rasa rayukkansu, sannan kuma wasu 125 su ka sami raunuka, a wani harin kunar bakin waken da aka kai a wurin da ake daukar sabbin sojoji dake…
Aug 17th
Babban Dan Democrat A Majalisar Dattijan Amurka Ya... →
Babban dan jam’iyyar Democrat a majalisar dattijan Amurka, ya fito ya nuna adawarsa da shirin gina Cibiyar al’adu ta Musulmi tare da Masallaci a kusa da inda aka kai hare-haren ta’addanci na 11 ga…
Aug 17th
1 tag
ListenTue 08/17/2010 VOA HAUSA BROADCAST Download
Aug 17th